Saboda tsabar tsoron Allah mahaifiyar tinibu tace bazata iyya zaman Landan ba sai saudiyya a lokacin da take jinya
Monday, 5 December 2022
Comment
Images Source /credit /Rariya Hausa via Facebook
Saboda Tsantsar Son Musulunci Mahaifiyar Tinubu Ta Gagara Zama A Landan A Lokacin Da Ake Jinyar Ta A Can Saboda Ba Ta Jin Kiran Sallah, Cewar Kabiru Gombe
Shehin Malamin, wanda ya bayyana hakan a wani bidiyo, ya kuma kara da cewa Tinubu ya fadawa tawagar su ta Izala cewa a duk shekara mahaifiyar sa tana umartar shi da ya kai mutane sama da dubu 300 zuwa aikin Hajji ko Umrah a Makka.
Source /credit Rariya Hausa via Facebook
0 Response to "Saboda tsabar tsoron Allah mahaifiyar tinibu tace bazata iyya zaman Landan ba sai saudiyya a lokacin da take jinya"
Post a Comment