Ngigie: Gwamnatin Tarayya Zata Sanar Da Karin Albashi Nan Bada Dadewa ba.
Wednesday, 28 December 2022
Comment
Ngigie: Gwamnatin Tarayya Zata Sanar Da Karin Albashi Nan Bada Dadewa ba.
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Sanata Chris Ngige, ya ce nan ba da dadewa ba gwamnatin tarayya za ta fitar da sanarwar karin albashi ga ma’aikatan gwamnati domin ragewa 'yan kasar kalubalen da suke fuskanta sakamakon hauhawar kayyaki.
Ya bayyana haka ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai na fadar shugaban kasa da ke Abuja bayan wata ganawar sirri da suka yi da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar.
Credit / Rahama Tv via Facebook search.
0 Response to "Ngigie: Gwamnatin Tarayya Zata Sanar Da Karin Albashi Nan Bada Dadewa ba."
Post a Comment