muna goyon bayan hukuncin da akayi wa malam Abduljabbar inji kungiyar Malaman Jihar Kano
Friday, 16 December 2022
Comment
Malamai a Kano sun shiga tsokaci kan hukuncin da Kotun shari'ar ta yanke wa Malamin nan Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara na kisa ta hanyar rataya.
Limaman Masallatan Jumu'a da dama ne dai suka yi tsokaci kan lamarin a huɗuɓarsu ta yau, sai dai makusantan Malamin sun ce zai ɗaukaka ƙara.
Ga ƙarin bayani a wannan rahoto da Abdurrahman Hamisu ya haɗa.
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=667405938361590&id=100000369575785&mibextid=NnVzG8
Source /credit /Nasiru Salisu Zango on Facebook.
0 Response to "muna goyon bayan hukuncin da akayi wa malam Abduljabbar inji kungiyar Malaman Jihar Kano "
Post a Comment