--
Mu tattaunawa, wai kuwa haryanzu akwai macen da tafi shatu garko kyau a Nigeria kuwa?

Mu tattaunawa, wai kuwa haryanzu akwai macen da tafi shatu garko kyau a Nigeria kuwa?

>




Duba da kyau sosai da Allah yayi wa shatu garko wato sarauniyar kyau kenan ta Nigeria (miss nigeria), wasu yan Nigeria suna ta cewa wai haryanzu dai su basu ga mai kyau irin nataba.

Wasu kuma suna cewa akwai wadanda suka nunkata kyau sosai sai dai idan baa bincikaba. 

Maye raayin ku akan wannan alamarin?ku bayyana mana raayinku a wannan wajan 👇👇




Images  source /credit / Facebook search. 




0 Response to "Mu tattaunawa, wai kuwa haryanzu akwai macen da tafi shatu garko kyau a Nigeria kuwa? "

Post a Comment