Marin da akayi min a izzarso ya tsayamin a rai yar aikin gidan Matawalle
Sunday, 11 December 2022
Comment
Jarumar shirin Izzar So Bilkisu Adam, ɗaya daga ƴan aikin gidan Matawalle a shirin, ta ce marin da ta sha a Film ɗin ya tsaya mata a rai.
Jarumar ta bayyana yadda Hajiya Nafisa da Hajiya Sara suka galla mata mari yayin da ake ɗaukar shirin.
Ga cikakkiyar tattaunawarta da Freedom Radio.
Source /credit /Freedom Radio Nigeria via Facebook and youtube search.
0 Response to "Marin da akayi min a izzarso ya tsayamin a rai yar aikin gidan Matawalle "
Post a Comment