--
Manyan Dalilan da suke sawa yan yahoo suke shiga account din customers

Manyan Dalilan da suke sawa yan yahoo suke shiga account din customers

>






Akwai dalilai masu yawan gaske da suke sa ake yiwa mutane hacking account dinsu. 

Mutane daya wa suna cewa anyi musu sata a account din su to wallahi irin wannan alamarin sai ahankali kuma yakamata kusa ido sosai a wannan video din kuga yadda zaku kare kanku daga sharrin yan yahoo. Toga video din 👇👇👇👇

https://youtu.be/VBzyjIaQ2Yo

SOURCE /CREDIT /SIRRIN BANKI TV VIA YOUTUBE SEARCH 

0 Response to "Manyan Dalilan da suke sawa yan yahoo suke shiga account din customers "

Post a Comment