Loan/Bashi na fili/plot.
Thursday, 1 December 2022
Comment
Image source /credit /kasuwar Kano via Facebook.
Loan/Bashi na fili/plot.
Zaka biya a hankula har ka biya gabadaya.
Kasuwar Kano zasu bada Bashin Filaye wadanda suke a HOTORO Ƴan SHANA , Kana shiga layin ƳAN SHANA
₦1.5 Million 40×40 cikakken fili/plot kenan. Zaka biya ₦200,000 a farko da kudin form ₦5,000. Sannan 100,000 duk wata sai har ka/ki gama biya.
₦750,000. 20 × 40 rabin fili/plot kenan,. Zaka biya ₦100,000 a farko da kudin form ₦5,000, sai kuma ₦50,000 duk wata har ka/ki kammala biya.
Dan karin bayani ku tuntube mu ta kira ko WhatsApp 08093124083 /09066073407
👇👇👇
Source /credit /kasuwar Kano via Facebook.
0 Response to "Loan/Bashi na fili/plot. "
Post a Comment