Kuyi Aure yan Uwa , hakika Matar Farko Arziqi ce , ta Biyu Albarka ce , ta Uku Jin dadi ce , ta Hudu Nutsuwa cei By Admin Sunday, 4 December 2022 Comment > Source /credit /Facebook search. Kuyi Aure yan Uwa , hakika Matar Farko Arziqi ce , ta Biyu Albarka ce , ta Uku Jin dadi ce , ta Hudu Nutsuwa ce …Ga Wanda zai iya sauke hakkin su , tazuru barka dai 😆To Allah yasamu dace. Ku bayyana mana raayinku a wannan kafar ta mu. Mungode
0 Response to "Kuyi Aure yan Uwa , hakika Matar Farko Arziqi ce , ta Biyu Albarka ce , ta Uku Jin dadi ce , ta Hudu Nutsuwa cei"
Post a Comment