Ku saurari yadda ta kasance, tsakanin Ganduje da jafar jafar sannan ku faɗa mana yaya kuke kallon wannan haɗuwar
Monday, 5 December 2022
Comment
Ɗan Jarida Ja'afar Ja'afar ya shaida wa Freedom Radio yadda ta kasance takaninsa da Gwamna Ganduje yayin da suka haɗu yau Litinin a Birtaniya.
Ku saurari yadda ta kasance, sannan ku faɗa mana yaya kuke kallon wannan haɗuwar?
Ga bayanin nasa a wannan link
Source/credit /Freedom Radio Nigeria via Facebook.
0 Response to "Ku saurari yadda ta kasance, tsakanin Ganduje da jafar jafar sannan ku faɗa mana yaya kuke kallon wannan haɗuwar"
Post a Comment