Ko soyayya bazan iyya yi da yar TikTok ba balantana aure
Saturday, 17 December 2022
Comment
Matashin nan Hussaini Sa'id da aka fi sani da Jikan Malam a TikTok ya ce, ko soyayya ba zai iya yi da ƴar #TikTok ba balantana aure.
Hussain ya ce, sanadin wa'azin Jikan Malam ya daina yin raye-raye a TikTok ya koma wa'azin Jikan Malam.
Ga dai cikakkiyar tattaunawarsa da shirin Taurarin TikTok na Dala FM Kano.
👇👇👇👇
Link source /credit!/Dala FM Kano via YouTube page.
SOURCE /CREDIT /Nasiru Salisu zango via Facebook search.
0 Response to "Ko soyayya bazan iyya yi da yar TikTok ba balantana aure "
Post a Comment