Kalli hotunan usman Kabara na murnar zama cikakken dan America
Friday, 9 December 2022
Comment
Tare Senator Tim Kaine tsohon Gwamnan jihar Virginia, kuma tsohon dan takarar mataimakin Shugabanci Amurka a karkashin takarar Hillary Clinton na neman shugabancin Amurka a 2016, sannan kuma Senator ne mai ci a yanzu haka. Na dade ina son salon siyasarsa, ashe Allah ya rubuta shi zai wakilci Shugaban Amurka Joe Biden a wajen rantsar da mu a matsayin sabbin Amurkawa. Na gode da karamci.
Credit / usman Kabara via Facebook search.
0 Response to "Kalli hotunan usman Kabara na murnar zama cikakken dan America "
Post a Comment