Jibrin izzarso, Nayi nadamar yiwa kawata Khadija Yobe wato Karima sharri a izzarso.
Thursday, 8 December 2022
Comment
Jarumin Kannywood Salisu S. Fulani da aka fi sani da Jibrin a shirin Izzar So ya ce yayi nadamar yiwa ƙawarsa Khadija Yobe wato Karima sharri a fim.
Ya ce, sharrin da suka yi mata da Nakowa ya tsaya masa a rai har sai da ya same ta a zahiri ya nemi afuwarta.
Fulani ya bayyana tarihinsa da yadda ya tsinci kansa a harkar #Kannywood.
Ga cikakkiyar tattaunawarsa da shirin Daga Kannywood na Freedom Radio.
#izzarsoepisode #izzarsosabonsalo #izzarso #AishaNajamu #UmarHashim #HajiyaNafisa
Cikakkiyar hirar 👇👇👇
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=706427454376875&id=100000369575785&mibextid=Nif5oz
Source /credit /Nasiru Salisu Zango via Facebook search.
0 Response to "Jibrin izzarso, Nayi nadamar yiwa kawata Khadija Yobe wato Karima sharri a izzarso. "
Post a Comment