--
hira da Hajiya Zainab Ahmad wadda aka fi sani da Bint Hijazi.

hira da Hajiya Zainab Ahmad wadda aka fi sani da Bint Hijazi.

>

 





A jerin tattaunawar da muke kawo muku da Fitattun mata a kowane mako, yau mun kawo muku hira da Hajiya Zainab Ahmad wadda aka fi sani da Bint Hijazi.


Zainab ta yi fice wajen Gwagwarmayar kare haƙƙin jama'a, tana cikin waɗanda suka jagoranci zanga-zangar #EndInsecurity a birnin Abuja.


A jihar Kano ita ce macen da ke jagoranta gangamin gyaran maƙabartu lokaci zuwa lokaci.


Ku kalli cikakkiyar tattaunawarta a nan.

https://youtu.be/n079aBSCB5s


Source /credit /Nasiru Salisu zango via Facebook search. 

0 Response to "hira da Hajiya Zainab Ahmad wadda aka fi sani da Bint Hijazi."

Post a Comment