Hanya mai sauki wajan cire kudi a POS ba tare da kayi amfani da ATM card ba
Monday, 26 December 2022
Comment
Yana iya kasance wa kana so kacire kudi domin kayi amfani dasu, amma atm dinka yayi expired Kokuma ya fadi, to koda haka ta kasance akwai yadda zaka cire kudinka a pos ko kuma a atm machine ba tare kayi amfani da kati ba.
Yanzu yana da kyau ka saurari wannan video din zai amfane ka game da cire kudi a POS ba tare da atm card ba.
👇👇👇
Credit 👉SIRRIN BANKI TV VIA YOUTUBE SEARCH.
0 Response to "Hanya mai sauki wajan cire kudi a POS ba tare da kayi amfani da ATM card ba "
Post a Comment