Hajiya Asabe Ƴar Mai Shinkafi Shugabar mata masu dalilin aure ta Kano ta bayyana kalar Mazan da matan Kano suka fi tambaya, da kuma kalar Matan da Maza suka fi nema a wajensu.
Thursday, 29 December 2022
Comment
Hajiya Asabe Ƴar Mai Shinkafi Shugabar mata masu dalilin aure ta Kano ta bayyana kalar Mazan da matan Kano suka fi tambaya, da kuma kalar Matan da Maza suka fi nema a wajensu.
Ta ce, a shekarar 2022 mai ƙarewa sun haɗa aure sama da 500 a Kano, ciki har da mata masu gidajen kansu da kuma maza masu ɗan abin hannu.
Ga dai cikakken bayanin da ta yiwa Freedom Radio👇👇.
CREDIT/Nasiru Salisu zango via Facebook search
0 Response to "Hajiya Asabe Ƴar Mai Shinkafi Shugabar mata masu dalilin aure ta Kano ta bayyana kalar Mazan da matan Kano suka fi tambaya, da kuma kalar Matan da Maza suka fi nema a wajensu."
Post a Comment