Ga sababbin Dokokin da babban bankin Nigeria cbn ya gabatar
Tuesday, 6 December 2022
1 Comment
1, dubu ashirin 20, 000 kawai zaka iyya cirewa a atm kullum. Dubu dari kenan asati
2, dole ne ko wanne ATM adinga sa masa yan 200 ko kuma kasa da haka.
3, dubu ashirin 20, 000 kawai zaka iyya cirewa a pos kullum
4, naira dubu dari kawai zaka iyya cirewa a cikin banki 100,000 kaga 500,000 asati.
Wannan yazama wajibi ga kowa, kin bin wannan dokar yana iyya jawo Tara ga Wanda ya yi muamalar.
Sauran Dokokin sunanan tafe.
This is Buhari administration for us
ReplyDelete