Daga Naira ɗaya Zuwa Naira Miliyan 20 zan iya bayarwa matsayin sadakin Hadiza Gabon idan ta Amince dani ~ Cewar Matashi Abba Gibirima al-dabaiba
Tuesday, 27 December 2022
Comment
Daga Naira ɗaya Zuwa Naira Miliyan 20 zan iya bayarwa matsayin sadakin Hadiza Gabon idan ta Amince dani ~ Cewar Matashi Abba Gibirima al-dabaiba
Wani matashi mai sana' ar Chanjin kuɗi a kasar Libya mai Suna Abba Gibirima Al-dabaiba ya Bayyana jarumar Kannywood Hadiza Gabon a matsayin Wacce Sonta ya masa katutu a zuciya Kuma zai iya kashe Milyan 20 don ganin ta zama Matarsa..
Me zaku ce kan Wannan Matashi ?
Credit / Rariya Hausa via Facebook search.
0 Response to "Daga Naira ɗaya Zuwa Naira Miliyan 20 zan iya bayarwa matsayin sadakin Hadiza Gabon idan ta Amince dani ~ Cewar Matashi Abba Gibirima al-dabaiba"
Post a Comment