DA DUMI-DUMINSA: Albishir Ga 'Yan 'Pi Network' Domin Tana Daf Da Fashewa
Thursday, 29 December 2022
Comment
DA DUMI-DUMINSA: Albishir Ga 'Yan 'Pi Network' Domin Tana Daf Da Fashewa
Rahotanni sun nuna cewa an sanya 'Pi Network' a jerin Ceypto Coin da za a yi amfani da su.
A yanzu haka za ka iya sayar da pi dinka idan ka so a kan farashi mai tsada.
Wasu rahotanni sun nuna cewa a wasu kasashen farashin pi ya kai dala hamsi daidai da naira naira dunu 35.
Shafin RARIYA na yi muku fatan nasara 'yan Pi Network. Sannan kuma idan ta fashe kada a manta da RARIYA 🙈🙈.
Credit, Rariya via Facebook search.
0 Response to "DA DUMI-DUMINSA: Albishir Ga 'Yan 'Pi Network' Domin Tana Daf Da Fashewa"
Post a Comment