Bello Kano ya ce, sabon tsarin CBN na taƙaita kuɗin da za a iya cira a banki ko POS zai taimaka wajen haɓaka tattalin arziƙi.
Friday, 9 December 2022
Comment
Ɗan kasuwar nan kuma masani kan hada-hadar kuɗi ta hanyar fasahar zamani Bello Kano ya ce, sabon tsarin CBN na taƙaita kuɗin da za a iya cira a banki ko POS zai taimaka wajen haɓaka tattalin arziƙi.
Bello Kano ya ce, lokaci yayi da jama'a za su rungumi tsarin hada-hadar kuɗi ta hanyar fasahar zamani.
Ga cikakkiyar tattaunawarsa da tashar Dala FM Muryar Zamani
.👇👇👇👇👇
https://youtu.be/MNuOy2PJzVc
Source /credit /Dala FM Kano via Facebook search and YouTube search.
0 Response to "Bello Kano ya ce, sabon tsarin CBN na taƙaita kuɗin da za a iya cira a banki ko POS zai taimaka wajen haɓaka tattalin arziƙi."
Post a Comment