Babu Inda Dan Uwana Abduljabbar Ya Yi Batanci Ga Annabi SAW, Sabanin Siyasa Ce Kawai Ta Sa Aka Kama Shi, Cewar Dan Uwansa, Askia Sheik Nasiru Kabara
Sunday, 25 December 2022
Comment
Babu Inda Dan Uwana Abduljabbar Ya Yi Batanci Ga Annabi SAW, Sabanin Siyasa Ce Kawai Ta Sa Aka Kama Shi, Cewar Dan Uwansa, Askia Sheik Nasiru Kabara
Askia Kabara, wanda ya bayyana haka a hirar sa da jaridar Punch, ya kuma kara da cewa yana ganin sabanin Abduljabbar Kabara da Karibullah Kabara ma ya jefa shi a matsala.
Source /credit /Rariya via Facebook search.
0 Response to "Babu Inda Dan Uwana Abduljabbar Ya Yi Batanci Ga Annabi SAW, Sabanin Siyasa Ce Kawai Ta Sa Aka Kama Shi, Cewar Dan Uwansa, Askia Sheik Nasiru Kabara "
Post a Comment