Alhaji Aminu dantata, Na yafewa kowa inna neman afuwar kowa, muyafewa juna duniya ba gidan zama bace
Wednesday, 28 December 2022
Comment
Image source, Facebook search
Babban Ɗan Kasuwar nan kuma ɗaya daga manyan dattijan Kano Alhaji Aminu Alhassan Ɗantata ya nemi afuwar duk wanda ya yiwa kuskure a rayuwa.
Dantata ya kuma ce ya yafe wa duk wanda ya yi masa ba daidai ba.
Dattijon ya bayyana hakan ne yayin ziyarar da Mataimakin Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa a APC Sanata Kashim Shatima da Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje suka kai masa ziyara a gidansa da ke Ƙoƙi a Kano.
Ku saurari jawabin nasa a nan.
👇👇
Credit, Freedom Radio Nigeria via Facebook search.
0 Response to "Alhaji Aminu dantata, Na yafewa kowa inna neman afuwar kowa, muyafewa juna duniya ba gidan zama bace "
Post a Comment