--
an fara sakin sababbin kudade zuwa ga al’ummar Najeriya

an fara sakin sababbin kudade zuwa ga al’ummar Najeriya

>

 











Bayan alkawarin da Babban Bankin Najeriya (CBN )ya dauka na fitar da sababbin


kudaden da aka sauyawa fasali a ranar 15/12/2022.


A yanzu haka tuni an fara sakin kudaden zuwa ga al’ummar Najeriya.


Shin ya kuka kalli yanayin launi, karko da kuma ingancin sababbin kudaden akan tsofaffin da aka sauyawa fasali.


Za mu so ku bayyana ra’ayoyin ku akan hakan?

SOURCE /CREDIT /Rariya TV on Facebook search. 


0 Response to "an fara sakin sababbin kudade zuwa ga al’ummar Najeriya"

Post a Comment