Amfanin kabeji ajikin Dan adam
Amfanin kabeji ajikin Dan adam
Kabeji: Ganyen Kabeji na daya daga cikin kayan lambu da mutane ke yawan amfani dashi.
Dayawan mutane suna cin wannan ganyen kabejin ne don marmari ba tare da sun san tarin amfanin shi ba.
Kabeji yana dauke da sinadarin:
Calcium
Potassium
Magnesium
Calories
Protein
Fiber
Folate
Manganese
Vitamin K
Vitamin C
Vitamin B6
Ga kadan daga cikin amfanin kabeji a jikin mutum :
1- Yana karawa kwakwalwa kaifi.
2- Yana taimaka wajen rage kiba.
3- Yana karawa fatan jiki kyeu.
4- Yana wanke dattin ciki.
5- Yana karawa garkuwan jiki karfi.
6- Yana yaki da cutar cancer ko wacce iri.
7- Yana saukaka ciwon kai.
8- Yana Daidaita suga.
9- Yana taimakawa masu gyembon ciki.
10- Yana Kare mutum daga kamuwa da cutar zuciya.
Da sauran cututtuka da damage
SOURCE /CREDIT/ sirrin rike miji on Facebook.
0 Response to "Amfanin kabeji ajikin Dan adam"
Post a Comment