Al'umma A Yi Hankali Da Maganganun Ƴan Siyasar Kasar Nan Kan Taƙaita Cirar Kuɗi Da Babban Bankin Nijeriya Ke Yi Saboda Su Ne Suka Fi Cutuwa Ba Talakawa Ba.
Sunday, 11 December 2022
Comment
Al'umma A Yi Hankali Da Maganganun Ƴan Siyasar Kasar Nan Kan Taƙaita Cirar Kuɗi Da Babban Bankin Nijeriya Ke Yi Saboda Su Ne Suka Fi Cutuwa Ba Talakawa Ba.
Ƴan Siyasa Ne Bayan Kwashe Shekara Takwas Suna Kwasar Kuɗin Talakawa, Sun Bar Su Cikin Wahala Da Yunwa, Idan Zaɓe Ya Zo Za Su Fito Da Kuɗaɗen Su Sayi Kuri'u Da Baiwa Ƴan Sanda Cin Hanci Da Ba Malaman Zaɓe Cin Hanci, Wannan Tsarin Zai Kawo Karshen Matsalar, Cewar Mai Martaba Sarkin Kano Na 14, Muhammadu Sanusi II
Daga Jamilu Dabawa
Credit /Rariya via Facebook search.
0 Response to "Al'umma A Yi Hankali Da Maganganun Ƴan Siyasar Kasar Nan Kan Taƙaita Cirar Kuɗi Da Babban Bankin Nijeriya Ke Yi Saboda Su Ne Suka Fi Cutuwa Ba Talakawa Ba. "
Post a Comment