Ɗalibi Aminu Adamu na jami'ar tarayya da ke Dutse ya kammala rubuta jarrabawar ƙarshe. By Admin Monday, 26 December 2022 Comment > Ɗalibi Aminu Adamu na jami'ar tarayya da ke Dutse ya kammala rubuta jarrabawar ƙarshe.Aminu shi ne ɗalibin da aka tsare kwanakin baya bisa sukar mai ɗakin shugaban ƙasa a shafin Twitter.Me zaku faɗa wa Aminu?Credit / Freedom Radio kano via Facebook search
0 Response to "Ɗalibi Aminu Adamu na jami'ar tarayya da ke Dutse ya kammala rubuta jarrabawar ƙarshe."
Post a Comment