Alamomin da mace zata gane kwanta yana Gabanin fitowa daga ma’ajiyarsa
Saturday, 10 December 2022
Comment
Alamomin da mace zata gane kwai nata yana gabarnin fitowa da ma’ajiyarsa, alamonin sun hada da
Ciwon Mama (Nono)
ciwon mara
Ruwan gaban mace mai tsantsi
Karuwar sha’awa
Tashi zuciya
Canjin yanayin zafin jiki
Dr. Naima Idris Usman
Domin Karin bayani danna 👇👇👇
https://fb.watch/hkjqRLd84M/?mibextid=NnVzG8
Source /credit /Dr Naima Idris Usman via Facebook search.
0 Response to "Alamomin da mace zata gane kwanta yana Gabanin fitowa daga ma’ajiyarsa "
Post a Comment