Aminu Muhammad ya yi nasarar ganawa da Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi bayan fitowarsa daga gidan gyara hali.
Tun farko an tsara dalibin zai gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a Villa amma hakan ya gagara yiwuwa.
Source /credit /Hausa legit.Ng via Facebook
0 Response to "Aisha buhari, Aminu ya gana da gomnan kebbi Atiku Bagudu "
Post a Comment