Image source /credit /Rariya on Facebook
2023: An Samar da Biredin Gawuna/Garo Domin Rabawa Al'umma jihar Kano Kyauta.
Ƙaratowar zaɓen 2023 ta sanya kwamitin Yaƙin Neman zaɓen Gawuna/Garo samar da Biredi domin rabawa al'ummar jihar.
Daga Adam Hassan
Source /credit /Rariya via Facebook
0 Response to "2023: An Samar da Biredin Gawuna/Garo Domin Rabawa Al'umma jihar Kano Kyauta."
Post a Comment