Zafafa hotunan samira Ahmad da mahaifiyar ta -(biography)
Wednesday, 23 November 2022
Comment
Image source 👉Facebook.
Samira Ahmad dai Jarumace fitacciya wacce tayi shura a masana'antar Kannywood dake jihar Kano.
Kuma yar kasuwa ce wacce ta kware wajan sai da kayan furniture na Gida dakuma sauran interior decoration.
An haifeta a 24/9/1990 a garin Kano kuma ta girma a kano din. sannan kuma tayi karatun primary school da kuma secondary school akano, sannan daga bisani kuma ta shiga industry wato kannywood kenan a 2005.
0 Response to "Zafafa hotunan samira Ahmad da mahaifiyar ta -(biography) "
Post a Comment