--
Yan social media basu da tasirin da yan film suke dashi inji Adamu hassan Nagudu

Yan social media basu da tasirin da yan film suke dashi inji Adamu hassan Nagudu

>



Image source 👉Facebook. 

 MawaÆ™i kuma Jarumi a Kannywood Adamu Hassan Nagudu ya ce, bai ga dalilin da Æ´an Social Media za su riÆ™a haÉ—a kansu da Æ´an Film ba.


Nagudu ya ce, tasirin da Æ´an Film ke dashi ya ninninka na Æ´an Social Media shi ya sa ma Æ´an siyasa ke rububinsu.


Sai dai ko da Freedom Radio ta tambaye shi kan rashin ganin ƴan Film suna kaɗa ƙuri'a ya ce, wani lokacin rashin tsaro ne ke sanya hakan domin saboda shahararsu dole sai da masu basu kariya.

Source 👇

Nasir Salisu Zango on Facebook. 

0 Response to "Yan social media basu da tasirin da yan film suke dashi inji Adamu hassan Nagudu "

Post a Comment