Yake yar uwa ta, Dole ki guji wadannan halayan Indai kina son zaman lafiya a matsayin ki na ya mace
Wednesday, 23 November 2022
Comment
A wannan zamanin mata da yawan su suna jefa kansu cikin halin 👇
Roko
Girma kai
Kin bin umarnin nagaba
Bin maza, maana sharholiya,
Sabawa Allah kala kala
Bad dressing
Bleaching
Karya,
Dadai sauransu, babu wani namiji da zai jure wannan halin. ,yake yar uwa ta musulma ki guji wannan halayan saboda ki zauna lafiya ance wai zama lafiya yafi zama dan sarki.
0 Response to "Yake yar uwa ta, Dole ki guji wadannan halayan Indai kina son zaman lafiya a matsayin ki na ya mace "
Post a Comment