WASU DAGA CIKIN MASU KUDIN KASARNAN:-
Tuesday, 22 November 2022
Comment
Abinda yasa su barin kudin har suka fara lalacewa, shi zai hanasu baiwa 'yan uwansu da talakawa saboda bakin rowa da mugunta gara su lalace kowa yarasa.
Iname amfani da wannan dama domin jawo hankulan 'yan uwana matasa, kowa ya jajirce akan kasuwancinsa da sana'arsa Domin dogaro dakai.
Kowa ne matashi yajajirce akan kasuwancinsa da sana'arsa, kuma muzama masu taimakon naqasa damu a duk lokacinda damar hakan tasa memu.
A matsayinka na matashi karka bari zuciyarka ta mutu baka da aikinyi, musamman a wannan qarni damuke ciki me wuyar sha'ani.
Inama kowa fatan Alkhairi.
Muftahu Yahaya Mai Dandarani✍️
Source 👇
Hasken Shiriya on Facebook.
0 Response to "WASU DAGA CIKIN MASU KUDIN KASARNAN:-"
Post a Comment