--
Wannan canjin kudin yana nuna maka yaddda darajar dari biyu ta koma kamar naira 10 kenan

Wannan canjin kudin yana nuna maka yaddda darajar dari biyu ta koma kamar naira 10 kenan

>

Fassarar Ramzin Wannan Sabon Kudi Yana Nuna Muku Yadda Kimar Naira 200 Ta Koma Kamar Ta Naira 10 A Baya. Kimar 500 Ta Koma Ta Naira 20 Din Baya. Haka ta 1000 ta koma ta Naira 50 Din Baya

Daga Aliyu Dahiru Aliyu

Source 👇Rariya on Facebook. 

0 Response to "Wannan canjin kudin yana nuna maka yaddda darajar dari biyu ta koma kamar naira 10 kenan "

Post a Comment