Image source /credit /Facebook.
AURE GATA NE :
mace ko namiji duk jidadin su idan babu aure zaka same su da matsala kamar haka:
■ yawan fushi.
■ yawan damuwa.
■ yawan fada.
■ yawan ramewa.
■ bushewa.
Abin sai addu'a
Source /credit /sirrin rike miji on Facebook.
0 Response to "Wallahi aure gatane, marasa aure zaku same su da wadannan Matsalolin "
Post a Comment