Rayuwata a gidan yari sanadiyyar Facebook salisu yahaya Hotoro babu dadi.
Tuesday, 22 November 2022
Comment
Fitaccen Ɗan Social Media Salisu Yahaya Hotoro ya bayyana halin da ya shiga a rayuwar da yayi a gidan kaso sanadiyyar dandalin Facebook.
Hotoro wanda ya zanta da Freedom Radio kan rayuwarsa ya bayyana nasarori da ƙalubalen da ya fuskanta a kafafen sada zumunta.
Sai dai a yanzu ya ce, da dama sun zama tarihi.
Source 👉 Nasir Salisu Zango on Facebook.
0 Response to "Rayuwata a gidan yari sanadiyyar Facebook salisu yahaya Hotoro babu dadi. "
Post a Comment