--
RASHIN ADALCINE YASA NABAR  TAFIYAR KWANKWASO INJI ALI MADAGWAL

RASHIN ADALCINE YASA NABAR TAFIYAR KWANKWASO INJI ALI MADAGWAL

>

 







Fitaccen jarumin barkwancin nan Ali Artwork da aka fi sani da Maɗagwal ya ce, tsohon Gwamnan Kano Engr. Rabi'u Kwankwaso bai tsinana masa abin a zo a gani ba lokacin da yana tafiyar Kwankwasiyya.


Maɗagwal ya ce a rana guda A.A Zaura ya bashi kyautar miliyan biyu lakadan.

Source : freedom radio on Facebook. 


0 Response to "RASHIN ADALCINE YASA NABAR TAFIYAR KWANKWASO INJI ALI MADAGWAL"

Post a Comment