--
Mu ma zamu kera Makamin Nuclear

Mu ma zamu kera Makamin Nuclear

>

 






-Shugaba Buhari


Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, Najariya zata yi amfani da makamin kare dangi dan samar da wutar lantarki.


Ya bayyana cewa, gwamnatinsa ta dukufa akan ganin wannan abu ya tabbata.


 

Ya bayyana hakane a wajan tarin da aka yi akan makamin na Nuclear a birnin Washington DC na kasar Amurka.


SOURCE :MIKIYA HAUSA LABARAI 24 FACEBOOK 

0 Response to "Mu ma zamu kera Makamin Nuclear "

Post a Comment