Manyan Dalilan da suke sa mutuwar auren zamani basa wuce wadannan Dalilan kamar haka
Wednesday, 23 November 2022
Comment
Aure dayawa a wannan zamanin yana matukar samun tasgaro maana yana yawan cin karo da rikita rikita sakamakon rauni da kuma rashin tsoron Allah na alummar wannan zamanin. A iyya binciken mu kuwa mungano babu abinda yake kashe auren zamani kamar đ
Wulakanta miji
Rashin hakuri
Social media
Rashin ibada ga matan zamani domin wallahi wasu basa sallah sosai
Rashin bin umarnin miji
Jahilci, maana rashin ilimin addini ba degrees ba.
Ga maza kuwa đ
Rashin adalcine babban matsalar
Rashin gasar da iyyali
Talauci
Girman kai
Jahilci
Da dai daran su, a karshe dai kawai kowa yasa Allah a alamarin sa sai a zauna lafiya.
0 Response to "Manyan Dalilan da suke sa mutuwar auren zamani basa wuce wadannan Dalilan kamar haka "
Post a Comment