Ku Fahimci Wannan alamarin game da aure
Wednesday, 23 November 2022
Comment
Image source 👉Facebook.
Ku Fahimci Wannan
KAYI AURE DOMIN ALLAH:
Aure yana kawo arziƙi, aure yana daga darajar mutum, mutane da yawa sun daukaka a sanadiyyar yin aure, mutane da yawa sun wadatu da abinda yafi karfinsu, bayan sunyi aure,
A karshe ina mai yi muku rantsuwa da Allah, aure baya zama silar tsiyacewar mutum, don haka kuyi aure da zarar kun samu dama.
Source 👉 sirrin rike miji on Facebook.
0 Response to "Ku Fahimci Wannan alamarin game da aure "
Post a Comment