Kin kashe aurenki sbd mijinki yaqara aure Kuma kin fito kin auri Mai Mata sannu.
Wednesday, 23 November 2022
Comment
Image source 👉Facebook.
Yawancin mata suna tafka kuskure wajen kashe aurensu a wannan zamanin. Sai kaga mace ta kashe auren ta saboda zaayi mata kishiya kuma tafito ta auri Mai Mata. Abin tambaya a nan shine? Maye manufar hakan saboda Allah?
Sai suke ba abinci
Ba kwanciyar hankali
Ba walwala.
Ba dadi. Rayuwar ce gabadaya haka, hajiya kiyi hakuri kawai.
Wallahi karkiyi sagegeduwa ki kashe aurenki batareda babban daliliba saboda akwai gagarumin hadari aciki, hakurin dai za'a cigaba day shine mafita.
0 Response to "Kin kashe aurenki sbd mijinki yaqara aure Kuma kin fito kin auri Mai Mata sannu. "
Post a Comment