--
Kayi aure saboda wadannan Dalilan

Kayi aure saboda wadannan Dalilan

>

 



Image source 👉Facebook 

Aure yana kawo arziƙi mai yawan gaske, kai ataicema wallahi babu sharri acikin auren sunnah Indai anyi shi bisa kaidar da addinin musulunci ya gindaya. 

Wasu alummar suna ganin cewar kawai aure wahala ne shiyasa suke ja baya da shi to wallahi ba haka bane. 

Aure yana kawo 👇

Mutunci, 

Arziki, 

Walwala, 

Biyan bukata da hanyar sunnah, 

Yana koya hakurin zaman duniya, 

Lada mai yawa, 

Raya sunnah, 

Samar da zuriyya.

 Da dai sauransu, kawai abin da ake bukata shine idan zaku yi, kusa gaskiya a zuciyar ku Allah zai taimakeku. 

Taku ummee usman. 






0 Response to "Kayi aure saboda wadannan Dalilan "

Post a Comment