--
JARUMA RAHAMA SADAU DAUKE DA KYAUTAR FITACCIYAR YAR FIM DIN AFRICA

JARUMA RAHAMA SADAU DAUKE DA KYAUTAR FITACCIYAR YAR FIM DIN AFRICA

>









 Jaruma rahama sadau tasa mu Kambunta ko kuma kyauta tazama fitacciyar Jarumar Finafinan Kasashen Afirika. 

Wannan ba shine karo na farko ba data samu kyauta mai matukar amfani a kasancewar ta na yar kannywood Kokuma Jarumar wasan Hausa. 

Image source : Rariya.Com Facebook 


Daga Jamilu Dabawa

0 Response to "JARUMA RAHAMA SADAU DAUKE DA KYAUTAR FITACCIYAR YAR FIM DIN AFRICA "

Post a Comment