--
JARUMA JAMILA NAGUDU TACE KANNYWOOD NA NEMAN DURKUSHEWA

JARUMA JAMILA NAGUDU TACE KANNYWOOD NA NEMAN DURKUSHEWA

>

 




Image source RFI Hausa Facebook 



Jarumar tace babu wani Abu da take bukata daya wuce tayi aure kuma insha Allah tace wata rana zata ganta a dakin mijinta. 


Kazalika ta bayyana irin jerin kalubalen da Kannywood ke fuskanta, inda ta ce sana'arsu a yanzu tana fuskantaar baranazar durkushewa saboda fina-finan India da ake fassarawa a harshen Hausa.


Source :RFI Hausa Facebook 

0 Response to "JARUMA JAMILA NAGUDU TACE KANNYWOOD NA NEMAN DURKUSHEWA "

Post a Comment