--
Idan fa baa kaiwa Ola da 442 dauki ba wallahi akwai matsala domin za'a iyya daure su har tsawon shekaru shidda

Idan fa baa kaiwa Ola da 442 dauki ba wallahi akwai matsala domin za'a iyya daure su har tsawon shekaru shidda

>




A makon da ya gabata ne Aka sami Ola da 442 sannanun mawakan gambarar nan na kano da zargin zamba cikin aminci.

Ana zarginsu da yunkurin mallakar paspo na bogi da kuma neman takardun kasa domin Ana zargin suna shirye Shirye-shiryen barin kasa zuwa turai gaba daya. 

Ya kamata Gwamnatin Najeriya tayi wani abu don ganin ta shiga wannan alamarin, da kuma yunkurin gano gaskiyar alamarin. 

A Halìn yanzu dai Suna gidan yari suna jiran Shari'a. 

0 Response to "Idan fa baa kaiwa Ola da 442 dauki ba wallahi akwai matsala domin za'a iyya daure su har tsawon shekaru shidda "

Post a Comment