Hajiya fatimatu kenan wacce tabaiwa buhari gudunmawar million daya domin kamfen a 2015
Tuesday, 22 November 2022
Comment
Hajiya Faɗimatu Mai Talle Tara, Koko, ta jihar Kebbi kenan, wanda ta bada gudumawar naira miliyan ɗaya (1,000,000.00) ga ƙungiyar kamfen na shugaba Buhari, don tabbatar da nasarar zaɓensa a shekarar 2015.
Hajiya Talle Tara, ta rasu a shekarar 2016 tana da shekaru 95, Allah ya jiƙanta da rahama ya kuma albarkaci iyalanta.
SOURCE 👉~Idon Mikiya/Rariya Hausa
0 Response to "Hajiya fatimatu kenan wacce tabaiwa buhari gudunmawar million daya domin kamfen a 2015"
Post a Comment