--
Haifaffen Nijeriya Ya Auri 'Yar Tsohon Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump

Haifaffen Nijeriya Ya Auri 'Yar Tsohon Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump

>

Haifaffen Nijeriya Ya Auri 'Yar Tsohon Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump 

Ɗiyar Tsohon Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump, Tifanny Ta Auri Saurayinta Wanda Aka Haifa A Nijeriya, Michael Boulos A Ranar Asabar A Mar-a-Lago A Palm Beach, Jihar Florida Ta Ƙasar Amurka.

Daga Jamilu Dabawa

Source :rariya Facebook 

0 Response to "Haifaffen Nijeriya Ya Auri 'Yar Tsohon Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump "

Post a Comment