GYARAN JIKI GA MA'AURATA DA YAN MATA:
Thursday, 24 November 2022
Comment
Image source 👉Facebook.
A samu ayaba da nono ko kindirmo a kwaba a waje daya sannan a shafa a fuska ko fata na tsawon minti 20 sannan a wanke da ruwan dumi.
* Lemun tsami da sukari na taimakawa wajen fitar da fatar da ke da gautsi a jiki sannan suna sanya fata haske. A samu sukari kamar cokali daya sannan a matse ruwan lemun tsami a ciki sai a rika shafawa a fuska a bari na tsawon minti uku sannan a wanke.
* A yi amfani da daya daga cikin ababen da na lissafo. Kada a shafa a lokaci guda don amfani da abubuwa da yawa na haifar da kuraje.
Source 👉sirrin rike miji on Facebook
0 Response to "GYARAN JIKI GA MA'AURATA DA YAN MATA:"
Post a Comment