Goalkeeper din saudiyya shine man of the match awasansu da Argentina saboda đ
Tuesday, 22 November 2022
Comment
Mai tsaron Ragar kungiyar kwallon kafa ta kasar Saudi Arabia Mohammed Al Owais shi ne dan wasan da ya fi ko wanne dan wasa kwazo, in da ya hana kungiyar Argentina zira kwallaye 5 a wasan da suka fafata a gasar cin kofin duniya na 2022 da ake gudanarwa a kasar Qatar.
Source đ
Jaridar Arewa on Facebook.
0 Response to "Goalkeeper din saudiyya shine man of the match awasansu da Argentina saboda đ"
Post a Comment