--
DAN AMUTUN TINIBU YA HANA HAYAR MOTOCIN SA DOMIN AYI JIGILAR YAN PDP ZUWA WAJAN KAMPE

DAN AMUTUN TINIBU YA HANA HAYAR MOTOCIN SA DOMIN AYI JIGILAR YAN PDP ZUWA WAJAN KAMPE

>

 





Yadda Wani Dan A Mutun Tinubu Ya Ki Ba Da Hayar Motocinsa Domin A Yi Jigilar Magoya Bayan PDP Zuwa Wurin Tarbar Atiku Abubakar A Bauchi



A yayin wata ziyara da dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya kai jihar Bauchi wani dan a mutun Bola Tinubu daga karamar hukumar Darazo, mai suna Muhammadu ya ki yadda ya bada motocin sa haya domin a kwashi magoya bayan PDP dake yankin nasa zuwa wurin tarbar Atiku duk da cewa biyansa za a yi.


Muhammadu ya kasance magoyin bayan Tinubu domin har ofis din yakin neman zaben sa ya bude a garin na Darazo.


Source :RARIYA ON FACEBOOK. 

0 Response to "DAN AMUTUN TINIBU YA HANA HAYAR MOTOCIN SA DOMIN AYI JIGILAR YAN PDP ZUWA WAJAN KAMPE"

Post a Comment