Da Ni Da Gawuna, Halin Mu Daya, ~ Cewar Gwamna Ganduje
Thursday, 24 November 2022
Comment
Da Ni Da Gawuna, Halin Mu Daya, ~ Cewar Gwamna Ganduje
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya nemi al'ummar Kano da su zabi dan takarar Gwamnan jihar Kano a jam'iyyar APC Dr Nasiru Yusuf Gawuna.
A cewar Ganduje wannan sajen na Gawuna Sajen Alkhairi ne, tarihin sa irin nawa ne, halin sa irin nawa ne.
Daga Salisu Magaji Fandalla'fih
SOURCE 👉Hausa legend on Facebook
0 Response to "Da Ni Da Gawuna, Halin Mu Daya, ~ Cewar Gwamna Ganduje"
Post a Comment